Joshua 17:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duk da haka mutanen Manasse ba su iya mallakar garuruwan nan ba, domin Kanโaniyawa sun nace da zama a wannan yanki.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูู
ููุง ู
ูุชูููููฐูู ู
ูููุณููููฐ ุจูุณู ุนููู ูููุงูุฑูุฑู ู
ูุชูููููฐูู ุฏูุณูููููฐ ุธูููููููฐ ุนูุจูุฑูููููฐูููููุจูุ ุฏููุงูู
ููู ุญููู ููููุนูููููุงููุง ุณููู ููุงุซูููฐ ุณููู ุฐูู
ูููุณู ุนูุซููููู ููุทูููููู ููุฑูุงุฑูููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma mutanen Manassa ba su iya su mallaki waษannan birane ba, don haka Kan'aniyawa suka yi zamansu a wuraren.