Joshua 17:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da Isra’ilawa suka yi ƙarfi, sai suka sa Kan’aniyawa suka zama masu yin musu aiki, amma ba su iya korarsu duka ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عَمَّا سَعَدَّ إِسْرَٰٓءِيلَاوَا سُكَيِ ڧَرْڢِے سُواْسَيْ، سَيْ سُكَسَا كَنْعَنِيَاوَا سُيِ عَيْكِنْ دُواْلٜىٰ، عَمَّا بَسُ عِيَ كُواْرَرْ كَنْعَنِيَاوَنْ دُكَبَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Amma sa'ad da Isra'ilawa suka yi ƙarfi sai suka tilasta su su yi musu aikin dole, amma ba su iya korarsu ba.