Joshua 17:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen Yusuf kuwa suka ce wa Yoshuwa, โMe ya sa ka ba mu rabon gฤdo ษaya kawai? Ga shi muna da yawa kuma Ubangiji ya albarkace mu sosai.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐูุฑูููุฑู ูููุณฺูขู ุณูููุซูููฐ ูู ูููุงูุดููู ยซุฏููุงููู
ูููฐ ููุจูุงู
ู ุฑูุจููุงูู ุบูุงุฏููุงู ููุดู ุทููู ุฏููุงูู
ููู ู
ููููููุฑูู
ูุ ุบูุงุดู ูููู ู
ูููุฏู ู
ูุชูููููฐ ุฏููููู ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ููุง ุงููููุจูุฑูููุซูููฐู
ูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kabilan Yusufu suka ce wa Joshuwa, โMe ya sa ka ba mu rabon gฤdo guda ษaya? Ga shi kuwa, muna da jama'a mai yawa, gama Ubangiji ya sa mana albarka.โ