Joshua 17:7 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Iyakar ฦasar Manasse ta tashi daga Asher zuwa Mikmetat a gabashin Shekem. Iyakar kuma ta miฦe har zuwa kudu wadda ta ฦunshi mutanen da suke zaune a En Taffuwa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุงููุฑู ูููููููู ู
ูููุณููููฐ ูููู ุชูู
ฺููงูููฐ ุฏูุบู ุงููุดูููฐุฑู ุฐูููุง ู
ูููู
ูููฐุชูุชู ููุฏูู ุชูููููฐ ุบูุจูุณู ุฏู ุดูููฐููููฐู
ูุ ุฏูุบู ุดูููฐููููฐู
ู ุชูู
ฺููงูููฐ ููุฏู ุชูููู
ู ฺงูููุดู ู
ูุฐููููููู ุนูููฐููุชฺูขููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yankin ฦasar Manassa ya kai daga Ashiru zuwa Mikmetat wadda take gabas da Shekem. Iyakar kuma ta miฦa kudu zuwa mazaunan En-taffuwa.