Joshua 17:8 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
(Manasse ne yake da ฦasar Taffuwa, amma garin Taffuwa kansa, a kan iyakar Manasse ta mutanen Efraim ce.)
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ูููููููู ุชฺูขูููู ูููู ุงูู ุญูููููู ู
ูุชูููููฐูู ู
ูููุณููููฐุ ุนูู
ููุง ุบูุฑููู ุชฺูขูููู ูููู ุงูู ุญูููููู ู
ูุชูููููฐูู ุงฺููขูุฑูููู
ู ููููฐุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
ฦasar Taffuwa tana hannun mutanen Manassa, amma mutanen Ifraimu ne suke da garin Taffuwa wanda yake iyakar yankin Manassa.