Joshua 18:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga gefen arewa, iyakarsu ta kama ne daga Urdun, ta wuce arewa a gangaren Yeriko, ta nufi yamma cikin ฦasar kan tudu, ta fito a jejin Bet-Awen.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุฌูููฐูู ุงููุฑูููฐูู ุงููููุงููุฑูุณู ุชูุชูุงุดู ุฏูุบู ูููุงูุบููู ูููุงูุฏูููุ ุณููู ุชูู
ฺููงูููฐ ุฐูููุง ุบูููโุบูุฑูููฐูู ููููฐุฑููููุงู ุนู ุงููุฑูููฐููุ ุชูููู
ู ููููุฑู ุฐูููุง ุซููููู ูููููููู ุชูุฏูููู ููุฌูููฐูู ููู
ูู ุญูุฑู ุฐูููุง ุฏูุงุฌููู ุจูููฐุชูููููฐููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A wajen arewa iyakar ta tashi daga Urdun, ta bi ta tsaunin da yake arewa da Yariko, ta kuma haura tudu wajen yamma, har zuwa hamadar Bet-awen inda ta ฦare.