Joshua 18:14 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga tudun da yake fuskantar Bet-Horon a kudu, iyakar ta juya kudu ta gefen yamma ta ษullo a Kiriyat Baโal (wato, Kiriyat Yeyarim), birnin Yahuda. Wannan ita ce iyakar a wajen yamma.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุบู ูููู ุงููููุงููุฑู ุชูุฌููููุง ุฐูููุง ููุฌูููฐูู ููู
ูู ุชูู
ฺููงูููฐ ุฐูููุง ููุฏู ุฏูุบู ุบูููฐฺขูููฐูู ููู
ูู ููููููููู ุฏฺูููููฐููุ ุงููููุงููุฑู ุชฺูููู ุงูู ููุฑูููุชู ุจูุนูููุ ููุชููุงู ููุฑูููุชู ููููฐููุฑูู
ู ููููฐููููุ ุบูุฑููู ู
ูุชูููููฐูู ูููููุฏูุ ููููููู ุนูุชูุซูููฐ ุงููููุงููุฑูุณู ุงููููุฌูููฐูู ููู
ููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga nan iyakar ta nausa ta nufi yammacin kudancin dutse da yake kudu, daura da Bet-horon, sa'an nan ta tsaya a Kiriyat-ba'al, wato Kiriyat-yeyarim, birnin Yahuza. Wannan ita ce iyakar a wajen yamma.