Joshua 18:15 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A gefen kudu kuwa, iyakar ta fara daga ƙauyukan Kiriyat Yeyarim wajen yamma sai ta miƙe zuwa maɓuɓɓugar ruwan Neftowa.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
إِيَاكَ تَوَجٜىٰنْ كُدُ كُوَ تَڢَارَ دَغَ ڧَوْيُكَنْ كِرِيَتْ يٜىٰيَرِمْ أَوَجٜىٰنْ يَمَّ دَغَ نَنْ إِيَاكَرْ تَمِيڧٜىٰ غَبَسْ ذُوَا عٜىٰڢْرُوانْ أَ مَٻُٻُّغَرْ ضُوَ نَ نٜىٰڢْتُواْوَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
A wajen kudu kuwa iyakar ta fara daga karkarar Kiriyat-yeyarim, daga can ta miƙa zuwa Efron a maɓuɓɓugar ruwan Neftowa.