Joshua 19:10 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ƙuri’a ta uku ta fāɗa a kan Zebulun bisa ga iyalansu. Iyakar ƙasarsu ta gādo ta kai har Sarid.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڧُرِعَ تَ عُكُ تَيَنْكِنْ ڧَسَا عِتَثٜىٰ دُواْمِنْ ذُرِيَرْ ظٜىٰبُلُنْ دَنْغِ دَنْغِ؞ إِيَاكَرْ رَبُوانْ غَادُوانْ ڧَسَرْسُ تَمِيڧٜىٰ حَرْ غَرِنْ سَرِدْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kuri'a ta uku ta faɗa a kan kabilar Zabaluna bisa ga iyalanta. Yankin ƙasar gādonsu ya kai har Sarid.