Joshua 19:11 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ta nufi yamma zuwa Marala, ta taɓa Dabbeshet, ta wuce zuwa rafin da yake kusa da Yokneyam.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ نَنْ إِيَاكَرْ تَمِيڧٜىٰ يَمَّ ذُوَا غَرِنْ مَرَلَ، تَكَيْ غَرِنْ دَبّٜىٰشٜىٰتْ دَ رَاڢِنْ دَيَكٜىٰ غَبَشِنْ يُواكْنٜىٰيَمْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Iyakar ta hau wajen yamma zuwa Marala, ta kai Dabbeshet da rafin da yake gabas da Yakneyam.