Joshua 19:12 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga Sarid, ta juya gabas zuwa harabar Kislot Tabor, ta kuma wuce zuwa Daberat har zuwa Yafiya.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
أَوَنْثَنْ غٜىٰڢٜىٰنْ سَرِدْ، إِيَاكَرْ تَجُويَا تَنُڢِ غَبَسْ ذُوَا إِيَاكَرْ كِسْلُواتْ تَبُوارْ، سَعَنً تَمِيڧٜىٰ ذُوَا غَرِنْ دَبٜىٰرَتْ تَهَوْرَ ذُوَا غَرِنْ يَڢِيَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga Sarid, ta nufi wajen gabas zuwa iyakar Kislotabar, sa'an nan ta bi ta Daberat da Yafiya.