Joshua 19:14 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
A can ne iyakar ta kewaya zuwa Hannaton, sa’an nan ta ƙarasa a Kwarin Ifta El.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ ثَنْ وَجٜىٰنْ أَرٜىٰوَ نٜىٰ إِيَاكَرْ تَبِے تَكٜىٰوَيٜىٰ ذُوَا غَرِنْ هَنَّتُوانْ، سَعَنً تَڧَارٜىٰ أَ ݣُورِنْ إِڢْتَهٜىٰلْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga wajen arewa iyakar ta juya zuwa Hannaton, sa'an nan ta faɗa a kwarin Iftahel.