Joshua 19:16 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Garuruwan nan da ƙauyukansu su ne gādon da kabilar Zebulun ta samu, bisa ga iyalansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنَّنْ سُونٜىٰ غَرُرُوَ دَ ڧَوْيُكَنْ دَسُكٜىٰ ثِكِنْ يَنْكِنْ ڧَسَرْدَ عَكَبَادَنْ‌غُواْغِنْ ذُرِيَرْ ظٜىٰبُلُنْ يَذَمَ مَلَّكَرْسُ تَغَادُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan su ne garuruwa da ƙauyukansu da suke cikin gādon mutanen Zabaluna bisa ga iyalansu.