Joshua 19:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ƙuri’a ta huɗu ta fāɗa a kan kabilar Issakar, bisa ga iyalansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڧُرِعَ تَهُطُ تَيَنْكِنْ ڧَسَا عِتَثٜىٰ دُواْمِنْ ذُرِيَرْ إِسَّكَرْ دَنْغِ دَنْغِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kuri'a ta huɗu ta faɗo a kan kabilar Issaka bisa ga iyalanta.