Joshua 19:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Waɗannan garuruwa da ƙauyukansu su ne rabon da kabilar Issakar ta samu, bisa ga iyalansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
وَطَنَّنْ سُونٜىٰ غَرُرُوَ دَ ڧَوْيُكَنْ دَسُكٜىٰ ثِكِنْ يَنْكِنْ ڧَسَرْدَ عَكَ بَادَنْغُواْغِنْ ذُرِيَرْ إِسَّكَرْ يَذَمَ مَلَّكَرْسُ تَغَادُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waɗannan su ne garuruwa da ƙauyukansu da suke a yankin ƙasar da kabilar Issaka ta gāda bisa ga iyalanta.