Joshua 19:27 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai ta yi gabas zuwa Bet-Dagon, ta taɓa Zebulun da kuma Kwarin Ifta El, ta wuce arewa zuwa Bet-Emek da Neyiyel, ta wuce Kabul a hagu,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً تَجُويَا تَمِيڧٜىٰ ذُوَا وَجٜىٰنْ غَبَسْ، إِيَاكَرْ تَبِتَ بٜىٰتْ دَغُوانْ، تَكَيْ حَرْ ظٜىٰبُلُنْ دَ ݣُورِنْ إِڢْتَهٜىٰلْ وَجٜىٰنْ أَرٜىٰوَ ذُوَا بٜىٰتْهٜىٰمٜىٰكْ دَ نٜىٰيِيٜىٰلْ؞ تَوُثٜىٰ وَجٜىٰنْ أَرٜىٰوَ ذُوَا كَبُلْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga nan sai ta nausa wajen gabas, ta bi ta Bet-dagon, da Zabaluna, da kwarin Iftahel a wajen arewa zuwa Bet-emek da Nayil. Ta yi gaba a wajen arewa zuwa Kabul,