Joshua 19:29 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga nan iyakar ta juya baya zuwa Rama, ta bi ta birnin nan mai katanga na Taya, ta juya ta nufi Hosa, sa’an nan ta ɓulla ta Bahar Rum cikin yankin Akzib,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً إِيَاكَرْ تَجُويَا تَمِيڧٜىٰ ذُوَا رَمَ، تَبِے تَ تَيَ، بِرْنِ مَيْ كَتَنْغَ دَغَ نَنْ تَجُويَا ذُوَا وَجٜىٰنْ هُواْسَ تَڧَارٜىٰ عَتٜىٰكُنْ مٜىٰدِتٜىٰرٜىٰنِيَ وَجٜىٰنْ يَنْكِنْ مَهَلَبْ دَ عَكْظِبْ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga can ta nausa zuwa Rama, ta bi ta garun birnin Taya, sai kuma ta nausa zuwa Hosa, sa'an nan ta gangara Bahar Rum, wajen Mahalab, da Akzib,