Joshua 19:30 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Umma, Afek da Rehob. Garuruwa ashirin da biyu ke nan da ƙauyukansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَ عُمَّ دَ أَڢٜىٰكْ دَ كُمَ رٜىٰهُوابْ؞ غَرُرُوَ عَشِرِنْ دَ بِيُ كٜىٰنَنْ تَرٜىٰدَ ڧَوْيُكَنْ دَسُكٜىٰ كٜىٰوَيٜىٰ دَسُو؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da Umma, da Afek, da Rehob. Garuruwa ashirin da biyu ke nan da ƙauyukansu.