Joshua 19:33 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Iyakarsu ta kama daga Helef, daga babban itacen Mamre nan da yake a Zaโanannim, ta wuce Adami Nekeb da Yabneyel zuwa Lakkum, ta kuma ฦarasa a Urdun.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุงููููุงููุฑูุณู ุชูู
ฺููงูููฐ ุฏูุบู ุบูุฑููู ููููฐููููฐฺขู ุฏูุบู ุงููุชูุงุซูููฐูู ฺูุงฺขู ุงูู ุฐูุงุนููููููู
ูุ ุชูููุซูููฐ ุฐูููุง ุงููุฏูู
ูููููฐููููฐุจู ุฏู ููุจูููููฐููููฐูู ุญูุฑู ุฐูููุง ูููููู
ูุ ุชูููู
ู ฺงูุงุฑูููฐ ุงูู ูููุงูุบููู ูููุงูุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Tasu iyaka, ta miฦa daga Helef, daga itacen oak da yake cikin Za'anannim, da Adami-nekeb, da Yabneyel har zuwa Lakkum, sa'an nan ta tsaya a Kogin Urdun.