Joshua 19:40 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ƙuri’a ta bakwai ta fāɗa a kan kabilar Dan, bisa ga iyalansu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
ڧُرِعَ تَبَݣَويْ تَيَنْكِنْ ڧَسَرْ عِتَثٜىٰ دُواْمِنْ ذُرِيَرْ دَنْ دَنْ‌غِ دَنْ‌غِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Kuri'a ta bakwai ta faɗo a kan kabilar Dan bisa ga iyalanta.