Joshua 19:50 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
yadda Ubangiji ya umarta, suka ba shi garin da ya ce a ba shi, Timnat Serad a ฦasar tudu ta Efraim. Ya kuma gina garin ya zauna a can.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููู
ูุฑู ููุฏูู ููููููููฐูู ููุนูู
ูุฑูุชูุ ุณููู ุจูุง ูููุงูุดููู ุบูุฑูููุฏู ููุถููุงฺูงูุงุ ููุชููุงู ุชูู
ูููุชู ุณูููฐุฑูุ ููููุฏู ููููููฐ ุซููููู ูููููููู ุชูุฏูููู ูู ุงฺููขูุฑูููู
ูุ ููุณูุงููููฐ ุบูููุง ุบูุฑูููุ ูููููู ุฐููููู ุนูุซูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bisa ga umarnin Ubangiji, suka ba shi garin da ya roฦa, wato Timnatsera a ฦasar tudu ta Ifraimu. Ya sฤke gina garin, ya kuwa zauna a ciki.