Joshua 19:9 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga cikin gฤdon mutanen Yahuda ne aka fitar da gฤdon kabilar Simeyon, bisa ga iyalansu, domin rabon da kabilar Yahuda suka samu ya fi ฦarfin abin da suke bukata. Saboda haka kabilar gฤdon Simeyon yana cikin harabar Yahuda.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูุงุฏููุงูู ุฐูุฑูููุฑู ุณูู
ูููฐูููุงูู ุนููู ูููููู ููููฐ ุฏูุบู ุฑูุจููุงูู ุบูุงุฏููุงูู ูููููุฏูุ ุบูู
ูุง ุฑูุจููุงูู ุฐูุฑูููุฑู ูููููุฏู ูููู ู
ูุชู ููููุ ุณูุจููุงูุฏู ุญููู ุฐูุฑูููุฑู ุณูู
ูููฐูููุงูู ุชูุณูุงู
ู ุฑูุจููุงูู ุบูุงุฏููุงููุชู ุงฺูููููููุฑู ูููููููู ุบูุงุฏููุงูู ุฐูุฑูููุฑู ูููููุฏูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gฤdon kabilar Saminu yana cikin yankin ฦasar rabon kabilar Yahuza domin rabon kabilar Yahuza ya yi mata yawa, don haka kabilar Saminu ta sami gฤdo daga cikin tsakiyar gฤdon kabilar Yahuza.