Joshua 2:10 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mun ji yadda Ubangiji ya busar da ruwan Jan Teku domin ku lokacin da kuka fito daga ฦasar Masar, da kuma abin da kuka yi wa Sihon da Og, sarakunan nan biyu na Amoriyawa gabas da Urdun, waษanda kuka hallaka su sarai.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุบูู
ูุง ู
ููู ุฑูุบูุง ู
ููู ุฌู ููุงุจูุฑู ููุฏูู ููููููููฐูู ููุณูุง ุถููู ุชูููฐูููู ุซูููููุฑู ุงูููู ููุจููุดูููฐ ุงููุบูุจูููููุ ุณูุนูุฏูู ููููููฐ ฺขูุชููุงููู ุฏูุบู ู
ูุตูุฑูุ ู
ููู ุณูุงููููฐ ุฌููู ููุงุจูุฑู ููุฏูู ูููู ูููููููุฑู ุฏู ุณููููุงูู ุฏู ุนููุงุบูุ ุณูุฑูุงูููู ุจููู ูู ุงููู
ููุงูุฑูููุงูููู ุฏูุณูููููฐ ุงููุบูุจูุดููู ูููุงูุบููู ูููุงูุฏูููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Gama mun ji yadda Ubangiji ya sa ruwan Bahar Maliya ya ฦafe a gabanku a sa'ad da kuka fito daga Masar, da irin abin da kuka yi wa sarakunan nan biyu na Amoriyawa waษanda suke a hayin Urdun, wato Sihon da Og, waษanda kuka hallakar da su sarai.