Joshua 2:11 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Da muka ji labarin, duk sai zuciyar kowa ta narke, kowa ya karaya saboda ku, gama Ubangiji Allahnku shi ne Allah na sama da ฦasa.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏู ู
ูููุฌู ููููููู ููุงุจูุฑูุ ุณููู ุธูููุงุชูููู
ู ุณููู ููุฑูููููฐ ุฏู ฺููุงูุฑููุงูุ ุจูุงู
ูุฏู ฺงูุฑฺูขููู ุญููู ุณูุจููุงูุฏููููุ ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ุงูููููู ูููู ุดููููููฐ ุงูููููู ููููุฏู ููููููฐ ุงูู ุณูู
ู ุนูุซููู ุจูุณู ุฏู ุฏููููููุง ุงูููููู ฺงูุณูุงุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Da muka ji, sai zukatanmu suka narke, har ba sauran ฦarfin hali da ya ragu a kowane mutum saboda ku. Gama Ubangiji Allahnku shi ne Allahn da yake a Sama daga bisa, da duniya a ฦasa.