Joshua 2:12 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yanzu ina roฦonku ku rantse mini da Ubangiji cewa za ku yi wa iyalina alheri kamar yadda na yi muku alheri. Ku ba ni ฦwaฦฦwarar shaida cewa
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููุฐู ฺขูุงุ ุณููู ููุฑฺููููููฐ ู
ููู ุฏู ุณูููููู ููููููููฐูู ุซูููฐูู ููู
ูุฑู ููุฏูู ูููู ู
ููู ุงููููุญูููฐุฑูุ ุญูููููู
ู ุฐูุงูููู ูู ุนููููููู ุจูุงุจูููุ ููุจูุงูู ุนูููู
ูุฑู ุชูุจููุซููู ุฏู ุฐููู ุงููู
ูููุซูููฐ ุฏููููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Yanzu fa, ku rantse mini da Ubangiji, kamar yadda na yi muku alheri, haka ku kuma za ku yi wa gidan mahaifina, ku ba ni tabbatacciyar alama.