Joshua 2:13 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
za ku ceci rayukan mahaifina da mahaifiyata, da ’yan’uwana maza da mata, da duk waɗanda suke nasu, za ku cece mu daga mutuwa.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
كُيِ مِنِ ضَنْڟُوَا ذَاكُ ثٜىٰثِ بَابَنَ دَ مَامَاتَ دَ یَنْعُوَنَ مَاتَادَ مَظَا دَ كُمَ عِيَلَنْسُ دُكَ؞ بَذَاكُ بَرِ عَكَكَّشٜىٰمُبَ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ku ceci mahaifina, da mahaifiyata, da 'yan'uwana mata da maza, da dukan abin da yake nasu, ku ceci rayukanmu daga mutuwa.”