Joshua 2:17 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Mutanen suka ce mata, “Rantsuwar da kika sa muka yi, ba za tă yi amfani ba
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُتَنٜىٰنْ سُكَثٜىٰ مَتَ «ذَامُ كِيَايٜىٰ ضَنْڟُوَارْ دَ كِكَ سَا مُكَيِ مِكِ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen suka ce mata, “Za mu kuɓuta daga rantsuwarki wadda kika rantsar da mu.