Joshua 2:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In wani ya fita kan hanya, alhakin jininsa yฤ kasance a kansa; ba ruwanmu. Amma in aka taษa wani da yake cikin gidanki tare da ke, alhakin jininsa yana kanmu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ูููู ฺููขูุชู ููุฌูููฐ ุฏูุบู ุบูุฏูููุ ฺููููขููู ู
ูุชูููุฑูุณู ูููู ุนูููููุณูุ ุงููููุญููููู ุฌูููููุณู ูููู ุจูุงูู ุนูููููู
ูุ ุนูู
ููุง ุบูู
ูููฐุฏู ูููู ููููุฏู ููููููฐ ุซููููู ุบูุฏูุงุ ุนูุฏููู ุนููููู ู
ูุณู ุฑูููููุ ุงููููุญููููู ุฌูููููุณู ูููู ุนูููููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan waninku ya fita daga ฦofar gidanki zuwa kan titi, to, alhakin jininsa yana bisa kansa, mu kuwa sai mu kuษuta. Amma idan aka sa wa wani hannu wanda yake cikin gida tare da ke, alhakin jininsa yana kanmu.