Joshua 2:22 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai suka tafi, suka shiga cikin tuddai, suka yi zamansu a can kwana uku har masu nemansu suka koma, gama masu nemansu suka yi ta nema ko’ina a hanyar, amma ba su sami kowa ba.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ یَنْ لٜىٰڧٜىٰنْ أَسِيرِنْ ڧَسَرْ سُكَ تَڢِے ذُوَا ثِكِنْ تُدَّيْ سُكَ ٻُيَ أَوُرِنْ ݣُونَ عُكُ؞ مُتَنٜىٰنْ سَرْكِے مَاسُ نٜىٰمَنْسُ سُكَيِ تَنٜىٰمَنْسُ عَكُواْعِنَ عَڧَسَرْ، بَسُ كُوَ سَامٜىٰسُ بَ، حَرْ سُكَ كُواْمُواْ يٜىٰرِكُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai suka tafi, suka shiga tsaunuka, suka yi zamansu a can kwana uku har masu bin sawun suka koma, gama masu bin sawun suka yi ta nema ko'ina a hanyar, amma ba su sami kowa ba.