Joshua 2:23 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sa’an nan mutanen nan biyu, ’yan leƙen asiri suka sauka daga tuddai suka haye kogi zuwa wurin Yoshuwa ɗan Nun, suka gaya masa duk abin da ya faru da su.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ مُتَنٜىٰ بِيُنْ مَاسُ لٜىٰڧٜىٰنْ أَسِيرِنْ ڧَسَرْ سُكَ سَوْكَ دَغَ تُدَّيْ، سُكَ ڧٜىٰتَرٜىٰ كُواْغِنْ ذُوَا وُرِنْ يُواْشُوَ؞ سُكَ ڢَطَا مَسَ دُكَنْ أَبُبُوَنْ دَ سُكَ سَامٜىٰسُ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Mutanen nan biyu suka sauko daga tsaunuka, suka haye zuwa wurin Joshuwa ɗan Nun, suka faɗa masa dukan abin da ya same su.