Joshua 2:3 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka sai sarki ya aika wannan saƙo zuwa ga Rahab, “Ki fito da mutanen da suka zo suka sauka a gidanki, gama sun zo su leƙi asirin ƙasar ne gaba ɗaya.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَيْ سَرْكِنْ يٜىٰرِكُواْ يَعَيْكَ ذُوَا وُرِنْ رَهَبْ يَڢَطَا مَتَ ثٜىٰوَ «كِڢِتَرْدَ مُتَنٜىٰنَّنْ دَ سُكَ سَوْكَ أَغِدَنْكِ، دُواْمِنْ سُنْ ذُواْ سُلٜىٰڧِ أَسِيرِنْ دُكَنْ ڧَسَرْ نٜىٰ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sarkin Yariko kuwa ya aika wurin Rahab ya ce, “Fito da mutanen da suka zo wurinki, waɗanda suka shiga gidanki, gama sun zo ne domin su leƙi asirin ƙasar duka.”