Joshua 2:5 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
da yamma kuwa, kafin a rufe ƙofar gari sai mutanen suka tafi. Ban san hanyar da suka bi ba, ku yi sauri ku bi su. Mai yiwuwa ku same su.”
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سُنْ تَڢِے دَ يَمَّ كَاڢِنْ أَ رُڢٜىٰ ڧُواْڢَرْ بِرْنِنْ؞ نِے بَنْسَنْ كُواْ وَنٜىٰ وُرِے نٜىٰ ذَاسُ تَڢِے بَ، عَمَّا عِدَنْ كُنْ بِے بَايَنْسُ دَ سَوْرِ، مَيْيِوُوَ ذَاكُ كَامَسُ؞»
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
da maraice kuma, sa'ad da za a rufe ƙofar garin, sai mutanen suka fita, inda suka tafi kuwa ban sani ba, ku bi su da sauri, gama za ku ci musu.”