Joshua 20:3 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
domin idan wani ya kashe wani bisa kuskure ba da niyyar yin kisankai ba, mutumin zai iya gudu zuwa can yฤƒ fake don kada a kashe shi.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุฐูŽุงูƒู ูƒูœู‰ูฐูปูœู‰ูฐ ุบูŽุฑูุฑููˆูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุนูุฏูŽู†ู’ ูˆูŽู†ู ู…ูุชูู…ู’ ูŠูŽูƒูŽุดูœู‰ูฐ ูˆูŽู†ู ุจูŽ ุฏูŽ ู†ููŠู‘ูŽุฑู’ุณูŽ ูŠูŽูŠู ูƒูุณูŽู†ู’ ูƒูŽูŠู’ุจูŽุŒ ูƒูู…ูŽ ุจูŽ ุฏูŽ ุบูŽู†ู’โ€ŒุบูŽู†ู’ุจูŽุŒ ุณูŽูŠู’ ูŠูŽุบูุฏู ุฐููˆูŽุง ุซูŽู†ู’ุž ุบูŽุฑูุถููˆู‹ ุฐูŽุงุณู ุฐูŽู…ูŽ ู…ููƒู ู…ูŽฺขูŽูƒูŽุง ุฏูŽุบูŽ ุญูŽู†ู‘ูู†ู’ ู…ูŽูŠู’ุจูู†ู’ ุญูŽูƒู‘ูู†ู’ ุฌูู†ูุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Domin idan wani mutum ya yi kisankai ba da niyya ba, ba kuma da saninsa ba, sai ya tsere zuwa can. Biranen za su zama muku mafaka daga mai bin hakkin jini.