Joshua 20:4 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Lokacin da ya gudu zuwa ษaya daga cikin biranen nan, sai yฤ tsaya a ฦofar birnin yฤ gaya wa dattawan wannan birni damuwarsa. Saโan nan su karษe shi su ba shi wurin zama a cikin birninsu.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุณูุนูุฏูู ู
ููู ููุณููู ูููู ุทููู ููุบูุฏู ุฐูููุง ุทููู ุฏูุบู ุซููููู ุบูุฑูุฑููููููููุ ุฐููู ฺููู ุนูุจูุงูููู ฺงููุงฺูขูุฑู ุบูุฑูููุ ููุจูููููู ููุฏูุชููุงูููู ุงููุจูููุฏู ฺููขูุฑูุ ุณูู ูููู ุงูููู ุณูููุฌูุ ุณููู ุณูููุฑููปูููฐุดูุ ุณูุจูุฑูุดู ููุดูุบู ุซููููู ุบูุฑูููุ ุนูููู
ู ุจูุงุดู ููุฑููู ุฐูู
ู ููุฐููููู ุชูุฑูููฐุฏูุณููุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Wanda ya yi kisankan sai ya tsere zuwa ษaya daga cikin biranen, ya tsaya a bakin ฦofar birnin, ya bayyana wa dattawan garin abin da ya same shi. In sun ji, sai su shigar da shi a birnin, su ba shi wurin zama, ya zauna tare da su.