Joshua 20:6 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zai zauna a wannan birni har sai taron jamaโa sun yi masa shariโa, kuma har sai lokacin da babban firist wanda yake aiki a lokacin ya mutu, saโan nan zai iya koma garinsa na dฤ.โ
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ู
ูุชูููููฐูู ุบูุฑููู ู
ฺูขูููุฑู ุฐูุงุณู ุชูุงุฑู ุณููู ู
ูุณู ุดูุฑููุนูุ ุนูุฏููู ุณููู ููููููููฐ ุญูููููุซู ุซูููฐูู ุจู ุฏู ุบูููโุบูููุซู ููููุดูููฐ ู
ูุชูู
ูููุจูุ ุณููู ููุฐููููู ุงููุบูุฑููู ุญูุฑู ุณููู ูููุงูููุซููู ุฏู ุจูุจูููู ฺขูุฑูุณูุชู ูููููุงูููุซููู ููู
ูุชูุ ุณูุนููู ู
ููู ููุณููู ูููู ุทููู ุฐููู ุนููู ูููุงูู
ู ููุบูุฏูููุณู ุนูุซููููู ุบูุฑูููุณู ุฏูุบู ุนูููุฏู ููุบูุฏูุยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zai yi zamansa a birnin har lokacin da aka gabatar da shi gaban dattawa don shari'a, sai kuma bayan rasuwar babban firist na lokacin, sa'an nan wanda ya yi kisankan zai iya komawa garinsu da gidansa daga inda ya tsere.โ