Joshua 20:9 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
In wani mutumin Israโ€™ila ko kuma wani baฦ™on da yake zama a cikinsu, ya yi kisankai cikin kuskure, zai iya gudu zuwa biranen da aka keษ“e, ba za a bari mai neman ramako yฤƒ kashe shi kafin jamaโ€™a su yi masa shariโ€™a ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ูˆูŽุทูŽู†ู‘ูŽู†ู’ ุณููˆู†ูœู‰ูฐ ุบูŽุฑูุถููˆู‹ ู…ูŽฺขูŽูƒูŽุง ูˆูŽุทูŽู†ู’ุฏูŽ ุนูŽูƒูŽ ูƒูœู‰ูฐูปูœู‰ูฐ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุฏููƒูŽู†ู’ ู…ูุชูŽู†ูœู‰ูฐู†ู’ ุงู•ูุณู’ุฑูŽูฐู“ุกููŠู„ูŽ ุฏูŽ ูƒูู…ูŽ ุจูŽฺงูู†ู’ ุฏูŽุณููƒูœู‰ูฐ ุฐูŽู…ูŽ ุงู”ูŽฺŸูŽูƒูŽุงู†ูู†ู’ุณูุž ุฏููƒู’ ูˆูŽู†ู’ุฏูŽ ูŠูŽูƒูŽุดูœู‰ูฐ ู…ูุชูู…ู’ ุจูŽ ุฏูŽ ุบูŽู†ู’โ€ŒุบูŽู†ู’ุจูŽุŒ ูŠูŽ ุนููŠูŽ ุบูุฏู ุฐููˆูŽุง ุซูŽู†ู’ุŒ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒูŽุฏูŽ ู…ูŽูŠู’ุจูู†ู’ ุญูŽูƒู‘ูู†ู’ ุฌูู†ู ูŠูŽูƒูŽุดูœู‰ูฐุดูุž ุฐูŽูŠู’ ุฐูŽูˆู’ู†ูŽ ุนูŽุซูŽู†ู’ ุญูŽุฑู’ ุณูŽูŠู’ ูŠูŽฺŸูŽูŠูŽ ุงู”ูŽุบูŽุจูŽู†ู’ ุชูŽุงุฑููˆุงู†ู’ ุฌูŽู…ูŽุนูŽ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ุดูŽุฑููŠุนูŽุž
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Waษ—annan su ne biranen mafaka da aka keษ“e domin dukan Isra'ilawa, da baฦ™in da suke baฦ™untaka cikinsu. Don duk wanda ya yi kisankai ba da niyya ba zai iya tserewa zuwa can don kada ya mutu ta hannun mai bin hakkin jini. Zai zauna a can har lokacin da za a gabatar da shi a gaban taron jama'a.