Joshua 21:1 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
To, a lokacin, sai shugabannin iyalan Lawiyawa suka je wurin Eleyazar firist, Yoshuwa ɗan Nun da kuma shugabannin sauran iyalan kabilu na Isra’ila a
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
شُوغَبَنِّنْ غِدَاجٜىٰنْ كَاكَنِّنْ لَوِيَاوَا سُكَ تَڢِے وُرِنْ عٜىٰلٜىٰيَظَرْ ڢِرِسْتِ دَ يُواْشُوَ طَنْ نُنْ دَ كُمَ سَوْرَنْ شُوغَبَنِّنْ غِدَاجٜىٰنْ كَاكَنِّنْ ذُرِيَرْ إِسْرَٰٓءِيلَ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Shugabannin gidajen kakannin Lawiyawa suka zo wurin Ele'azara, firist, da wurin Joshuwa ɗan Nun, da shugabannin gidajen kakannin kabilan jama'ar Isra'ila.