Joshua 21:17 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Daga kabilar Benyamin kuwa aka ba su, Gibeyon, Geba,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دَغَ ثِكِنْ يَنْكِنْ ذُرِيَرْ بِلِيَامِنُ عَكَبَاسُ غَرُرُوَ حُطُ، وَتُواْ غِبٜىٰيُوانْ دَ غٜىٰبَ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga cikin kabilar Biliyaminu aka ba su birane huɗu, wato Gibeyon tare da wuraren kiwo nata, da Geba tare da wuraren kiwo nata,