Joshua 21:2 โ€” Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Shilo cikin Kanโ€™ana, suka ce musu, โ€œ Ubangiji ya yi umarni ta wurin Musa cewa a ba mu garuruwan da za mu zauna a ciki, da wurin kiwo mai kyau don dabbobinmu.โ€
Hausa Arabic 2020 (ุงูŽู”ุชู‘ูŽูˆู’ุฑูŽุชู’ ุฏูŽ ุงูŽู”ู†ู‘ูŽุจูŽุงูˆูŽุง)
ุณููƒูŽูŠู ู…ูุณู ู…ูŽุบูŽู†ูŽ ุงู”ูŽ ุดูู„ููˆุงู’ ุนูŽฺงูŽุณูŽุฑู’ ูƒูŽู†ู’ุนูŽู†ูŽ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ยซ ูŠูŽู‡ู’ูˆูœู‰ูฐู‡ู’ ูŠูŽุง ุจูŽุงุฏูŽ ุนูู…ูŽุฑู’ู†ู ุชูŽุจูŽุงูƒูู†ู’ ู…ููˆุณูŽูฐู‰ ุซูœู‰ูฐูˆูŽ ุนูŽุจูŽุงู…ู ุบูŽุฑูุถููˆู‹ ุฏูŽ ุฐูŽุงู…ู ุฐูŽูˆู’ู†ูŽ ุนูŽุซููƒู ุชูŽุฑูœู‰ูฐุฏูŽ ฺขููŠู„ูŽูŠูœู‰ูฐ ุฏููˆุงู’ู…ูู†ู’ ูƒููŠูˆูุงู†ู’ ุฏูŽุจู‘ููˆุงู’ุจูู†ู’ู…ูุžยป
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Suka yi magana da su a Shilo a ฦ™asar Kan'ana, suka ce musu, โ€œUbangiji ya umarta ta bakin Musa a ba mu biranen zama da wuraren kiwo domin dabbobinmu.โ€