Joshua 21:3 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Saboda haka kamar yadda Ubangiji ya umarta, sai Isra’ilawa suka ba wa Lawiyawa waɗannan garuruwa da wuraren kiwo daga cikin gādonsu.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَبُواْدَ حَكَ، بِسَغَ عُمَرْنِنْ يَهْوٜىٰهْ ، إِسْرَٰٓءِيلَاوَا سُكَ بَا لَوِيَاوَا وَطَنَّنْ غَرُرُوَ دَ ڢِيلَيٜىٰنْ كِيوُاْ دَغَ ثِكِنْ رَبُوانْ ڧَسَرْسُ تَغَادُواْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Bisa ga umarnin Ubangiji, sai jama'ar Isra'ila suka ba Lawiyawa waɗannan birane da wuraren kiwo daga cikin gādonsu.