Joshua 21:38 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
daga kabilar Gad kuwa aka ba su, Ramot Gileyad (garin masu neman mafaka don sun yi kisa), Mahanayim,
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฏูุบู ูููููููู ุฐูุฑูููุฑู ุบูุฏู ุนูููุจูุงุณู ุบูุฑูุฑููู ุญูุทูุ ููุชููุงู ุฑูู
ููุงุชู ููุซููููู ุบูููููฐููุฏู ุบูุฑููู ู
ฺูขูููุง ุฏููุงูู
ููู ููููุฏู ูููู ููุณููู ูููู ุจู ุฏู ุบูููโุบูููุจูุ ุฏู ู
ูููููููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Daga cikin kabilar Gad aka ba su birane huษu, su ne Ramot ta Gileyad da wuraren kiwo nata, wannan birnin mafaka ne domin wanda ya yi kisankai, da Mahanayim da wuraren kiwo nata, da Heshbon da wuraren kiwo nata, da Yazar da wuraren kiwo nata.