Joshua 21:40 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Duka-duka garuruwan da aka ba iyalan mutanen Merari, waɗanda su ne sauran Lawiyawa, garuruwa goma sha biyu ne.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
دُكَنْ غَرُضُوً دَ عَكَبَا سَوْرَنْ لَوِيَاوَا، وَتُواْ دَنْ‌غِنْ مَرَرِ، غُواْمَشَا بِيُ نٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Dukan biranen da aka ba iyalan Merari na Lawiyawa guda goma sha biyu ne.