Joshua 21:44 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Ubangiji ya ba su hutawa a kowane gefe kamar yadda ya yi wa kakanninsu alkawari, ba ko ษaya daga cikin abokan gฤbansu da ya iya cinsu da yaฦi.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ููููููููฐูู ููุจูุงุณู ูููุชู ุนููููุงูููููููฐ ุบูููฐฺขูููฐ ููู
ูุฑู ููุฏูู ููุฑฺููููููฐูู ููุงูููููููุณูุ ุจูุงุจู ุทููู ุนูุซููููู ุฏููููู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูููุณู ููููุฏู ูู ุนููู ฺูููุงููุง ุงููุบูุจูููุณูุ ุบูู
ูุง ููููููููฐูู ููุงุจูุงุฏู ุฏููููู ุงููุจููุงููููู ุบูุงุจูููุณู ุนูุซููููู ุญููููููุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Ubangiji kuma ya ba da hutawa ko'ina kamar yadda ya rantse wa kakanninsu. Babu wani daga cikin abokan gฤbansu da ya iya ta da kai da su, gama Ubangiji ya ba da abokan gฤbansu duka a hannunsu.