Joshua 21:5 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sauran Kohatawan kuma aka ba su garuruwa goma daga iyalan kabilar Efraim, Dan da kuma rabi kabilar Manasse.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَوْرَنْ دَنْ‌غِنْ كُواْهَتْ سُكَ سَامِ غَرُرُوَ غُواْمَ دَغَ دَنْ‌غُواْغِنْ ذُرِيَرْ إِڢْرَيِمْ دَ ذُرِيَرْ دَنْ دَ رَبِنْ ذُرِيَرْ مَنَسّٜىٰ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sauran Kohatawa suka karɓi birane goma daga iyalan kabilar Ifraimu, da kabilar Dan, da rabin kabilar Manassa.