Joshua 21:7 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Aka ba wa zuriyar Merari bisa ga iyalansu, garuruwa goma sha biyu daga kabilan Ruben, Gad da Zebulun.
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
عِيَلَنْ دَنْغِنْ مٜىٰرَرِ كُوَ عَكَبَاسُ غَرُرُوَ غُواْمَشَا بِيُ دَغَ ذُرِيَرْ رَعُبَيْنُ دَ ذُرِيَرْ غَدْ دَ ذُرِيَرْ ظٜىٰبُلُنْ؞
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Merariyawa bisa ga iyalansu suka karɓi birane goma sha biyu daga kabilar Ra'ubainu, da ta Gad, da ta Zabaluna.