Joshua 22:1 — Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Yoshuwa ya kira mutanen Ruben, mutanen Gad, da rabin kabilar Manasse
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً يُواْشُوَ يَكِرَا مُتَنٜىٰنْ ذُرِيَرْ رَعُبَيْنُ دَ ذُرِيَرْ غَدْ دَ كُمَ رَبِنْ ذُرِيَرْ مَنَسّٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sa'an nan Joshuwa ya kira mutanen kabilar Ra'ubainu, da na Gad, da rabin kabilar Manassa.