Joshua 22:16 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
โDukan jamaโar Ubangiji sun ce yaya za ku juya wa Allah na Israโila baya haka? Yaya za ku daina bin Ubangiji ku gina wa kanku bagade, ku yi masa tawaye yanzu?
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ยซุงููููุฌู ุฏููููู ุชูุงุฑููุงูู ุฌูู
ูุนูุฑู ููููููููฐูู ุ โนููููููฐ ุงููุฑููู ุซููู ุงููู
ูุงูู ููููฐ ููููููู ุฏู ูููููู ูู ุงูููููู ูู ุงููุณูุฑููฐูุกููููุ ูููู ุชูููุฑู ูู ููููููููฐูู ุชูููุฑููู ุบูููุงููุง ูููููู ุจูุบูุฏูููฐุ ูููู ุจูุฑู ุจููู ููููููููฐูู ูููู!
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
โIn ji dukan taron jama'ar Ubangiji, โWane irin cin amana ne wannan da kuka yi wa Allah na Isra'ila har da kuka bar bin Ubangiji yau?โ Kun tayar wa Ubangiji yau da kuka gina wa kanku bagade.