Joshua 22:17 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Zunubin da Feyor ya yi bai ishe mu ba ne? Ga shi, har yanzu ba mu gama tsarkakewa daga wannan zunubi ba, ko da yake annoba ta auko wa mutanen Ubangiji!
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุฐููููุจููู ุฏู ู
ููููู ุงูู ฺขูููฐูููุงุฑูุ ุงููุดูููฐุ ุจููู ุงููุดูููฐู
ูุจูุ ุบูุงุดู ููุฑููููููู ุจูู
ูุณูุงู
ู ุซููููููููฐูู ุณฺูููงู ุฏูุบู ุญูููููู ููููููู ุฐููููุจู ุจูุ ูููุงูุฏูููููููฐ ุจูููุนู ุฏูุบู ููููููููฐูู ููุงฺขูุงุทู ุนูููููู
ูุ ู
ูู ุฌูู
ูุนูุฑูุณูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Zunubin da aka yi a Feyor, ashe, bai ishe mu ba, har annoba ta wahalar da taron jama'ar Ubangiji? Ga shi, har yanzu ma ba mu gama tsarkakewa daga wannan zunubi ba.