Joshua 22:19 โ Compare Translations
3 translations compared side by side
Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Idan ฦasar mallakarku ฦazantacciya ce, sai ku haye zuwa ฦasar Ubangiji, inda tabanakul yake, mu zauna tare. Amma kada ku yi wa Ubangiji, ko kuma ku yi mana tawaye ta wurin gina wa kanku bagade wanda ba na Ubangiji Allahnmu ba.
Hausa Arabic 2020 (ุงููุชููููุฑูุชู ุฏู ุงูููููุจูุงููุง)
ุนูุฏููู ฺงูุณูุฑูุฏู ูููู ู
ููููููููฐุชู ุชฺูงูุธูููุชูุ ุณููู ฺููงูููฐุชูุฑูููฐ ูููู ุฐูููุง ฺงูุณูุฑูุฏู ุชูููฐููุชููู ููููููููฐูู ููููููฐุ ููุณูุงู
ู ูููููููู ู
ูููููู ุนูุซูููููู
ูุ ุนูู
ููุง ููุฏู ููุชูููุฑู ูู ููููููููฐูู ูููุงู ูููู ููุชูููุฑู ู
ููู ุชูููุฑููู ุบูููุงููุง ูููููู ูููู ุจูุบูุฏูููฐ ุฏูุจูู
ู ุฏู ุจูุบูุฏูููฐูู ููููููููฐูู ุงูููููู ููู
ูุ
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Idan ฦasar mallakarku ฦazantacciya ce, sai ku haye zuwa ฦasar Ubangiji inda alfarwa ta sujada take, ku sami abin mallaka a tsakaninmu, amma kada ku tayar wa Ubangiji, ku kuma tayar mana ta wurin gina wa kanku wani bagade dabam da bagaden Allahnmu.