Joshua 22:21 — Compare Translations

3 translations compared side by side

Hausa (Sabon Rai Don Kowa 2020)
Sai mutanen Ruben, mutanen Gad da kuma rabin mutanen kabilar Manasse suka amsa wa shugabannin iyalan Isra’ila suka ce,
Hausa Arabic 2020 (أَتَّوْرَتْ دَ أَنَّبَاوَا)
سَعَنً مُتَنٜىٰنْ ذُرِيَرْ رَعُبَيْنُ دَ ذُرِيَرْ غَدْ دَ رَبِنْ ذُرِيَرْ مَنَسّٜىٰ سُكَ أَمْسَوَ شُوغَبَنِّنْ دَنْ‌غُواْغِنْ إِسْرَٰٓءِيلَ سُكَثٜىٰ،
Hausa Bible 1979 (Littafi Mai Tsarki)
Sai Ra'ubainawa, da Gadawa, da rabin Manassawa suka amsa wa shugabannin iyalan Isra'ilawa suka ce,